Bakonmu A Yau

Malam Isa Sunusi kan kisan da Isra'ila ta yi wa ƴan jaridu a Gaza

Informações:

Sinopse

Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah wadai da kisan ƙarin ƴan jaridu 5 da Isra'ila ta yi a asibitin Khan Younes. Daraktan ƙungiyar a Najeriya, Malam Isa Sanusi ya buƙaci ƙasashen duniya da su tilastawa Isra’ila mutunta dokokin duniya wajen kare ƴan jaridun da ke gudanar da aikin su a ƙasar.  Ku latsa alamar sauti don jin yadda tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris ta gudana............