Wasanni
Yadda ta kaya a gasar lashe kofin Afirka ta mata
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:09:59
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon tareda Khamis Saley yayi duba ne kan wasan ƙarshe na gasar lashe kofin mata ta Afrika WAFCON da aka yi a ƙarshen mako. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......