Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan rashin yiwa yara rigakafin cutuka a Najeriya a 2024
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:09:43
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Wani sabon rahoton Asusun kula da ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce ƙananan yara sama da miliyan 14 ne a fadin duniya ba su samu alluran rigakafin cutukkan da ke addabar yara a shekarar 2024 ba, kuma sama da miliyan biyu daga cikin wannan adadi a Najeriya suke. Rashin wannan rigakafi na iya jefa waɗannan yara cikin hatsarin kamuwa da cutukan da ake iya samun kariya daga gare su. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...