Bakonmu A Yau

Badaru Abubakar kan yadda ƴan Boko Haram suka ƙara ƙaimi wajen kai hare-hare

Informações:

Sinopse

Matsalar tsaro na ci gaba da addabar ƙasashen da ke yankin Sahel, lamarin da ke ƙara maida hannun agogo baya wajen yaƙi da ta'addanci da su ke yi. A wata zantawa da ministan tsaron Najeriya Mohammed Badaru Abubakar, ya ce ƴan ta’addan rinsu Boko Haram sun sauya salon kai hare-haren ta'addancinsu ne, sai dai ya ce a yanzu dakurun sojojin Najeriya sun gano salon kuma suna samun galaba akan ƴan ta'addan, lamarin da ya ce nan ba da jimawa za a kawo ƙarshen matalar. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsa da Aminu Sani Sado..........