Bakonmu A Yau
Sarkin Hausawan Mokwa kan makomar al'ummar da ambaliya ta shafa
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:03
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Bayanai daga Najeriya na cewa wasu daga cikin al’ummar da ibtila’in ambaliyar garin Mokwa ta jihar Neja ya shafa sun bijirewa yunƙurin mahukunta na kwashe su daga inda lamarin ya auku.Sai dai wani jagoron al’umma a yankin ya musanta labarin, yana mai cewa jama’a a shirye suke duk lokacin da gwamnati ta shirya kwashe su. Ku latsawa alamar sauti domin jin karin bayani.....