Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin jama'a kan Gasar Zakarun Turai ta bana da PSG ta lashe
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:08:38
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Karon farko a tarihi, ƙungiyar Paris Saint Germain ta Farnasa ta yi nasarar lashe kofin gasar Zakarun Turai ta wannan kaka bayan da ta doke Inter Milan ta Italiya, inda ta zama ta biyu da ta taɓa cin wannan kofidaga Faransa. Wani abin lura a game da wannan wasa, shi yadda PSG ta lallasa abokiyar karawarta da ci 5 da banza.Me za ku ce a game da wannan nasara da PSG ta samu?Ko meye ra’ayoyinku a game da yadda gasar ta Zakarun Turai ta wannan kaka ta gudana?