Taa Ka Lashe | Deutsche Welle
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 16:39:06
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Episódios
-
Taba Ka Lashe: 27.12.2023
27/12/2023 Duração: 09minShirin ya duba bikin Hausa Kirista da aka saba gudanarwa a duk ranar 26 ga watan disambar kowace shekara sakamakon kirisimeti. Za mu ji yadda bikin ya samo asali a cikin bukukuwan al'adun Hausawa da ma yadda aka gudanar da shi.
-
-
Taba Ka Lashe: 15.11.2023
21/11/2023 Duração: 09minShin kun san tarihin Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama a shirin harkokin wasan kwaikwayo a arewacin Najeriya?
-
Taba Ka Lashe: 08.11.2023
13/11/2023 Duração: 09minKo kun san cewa marigayi Shehu Usman dan Fodiyo ya rubuta tarin litattafan ilimi, shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
-
Taba Ka Lashe: 25.10.2023
31/10/2023 Duração: 09minKabilar Dagomba guda ce daga cikin kabilun da ke da matukar tasiri a arewacin Ghana kuma ta yi biki nadi a birnin Kolon na Jamus.
-
-
Taba Ka Lashe: 04.10.2023
10/10/2023 Duração: 09minYadda al'umma a yankin Hausawa suke fadin sunayen yaransu na farko sabanin yadda aka sani a baya.
-
Taba Ka Lashe:26.09.2023
26/09/2023 Duração: 09minShirin ya duba muhimmancin tagwaye a lokacin aure a jihar Gaya ta Jamhuriyar Nijar, inda ake gayyatar 'yan biyu da ke a cikin gari da kewaye domin kawo gudurmuwa a wajen bikin 'yan biyu.
-
Taba Ka Lashe:19.09.2023
19/09/2023 Duração: 09minShirin ya nufi masarautar Abzinawa ta yankin Zinder da ke Jamhuriyar Nijar don duba tarihi da kuma al'adun masarautar har ma da irin rawar da take takawa wajen sasanta rikice-rikice tsakanin al'umma.
-
Taba Ka Lashe: (06.09.2023)
12/09/2023 Duração: 09minShirin na wannan lokaci, ya halarci bikin nunin fasahar zane-zane da fenti da rubuce-rubucen ayoyi ko surori da alamomi na tsayuwa ko wakafi ko kuma kowasula irinsa na farko da makarantar al-Kur'ani da take koyar da wannan darasi ta shirya a Kano.
-
Taba Ka Lashe: 24.08.2023
29/08/2023 Duração: 09minShirin ya duba yadda Mata 'yan kabilar Kanuri ke ci gaba da rike al'adar nan ta cire takalmansu domin girmama maza
-
Taba Ka Lashe: 02.08.2023
08/08/2023 Duração: 10minShirin ya yi nazari kan yadda ske yin watsi da al'adun Hausawa na iyayen da kakanni a yayin bikin aure a Najeriya.
-
Taba Ka Lashe: Al'adun Igbo
25/07/2023 Duração: 09min'Yan kabilan Igbo sun kasance a yankin kudu maso gabashin Najeriya kuma suna al'adu masu yawa.
-
Taba Ka Lashe
18/07/2023 Duração: 09minJihar Tahoua da ke Jamhuriyar Nijar ta yi rashin wata fittaciyar mawakiya.
-
Taba Ka Lashe 27.06.2023
27/06/2023 Duração: 09minShirin ya duba yadda zumunci ya samu koma baya a kasar Hausa sabanin shekarun da suka gabata ba. A wancan lokaci, rike zumunci ya haifar da zaman lafiya da so da kauna da fahimtar juna da tausayin juna. Amma yanzu an iso wata gaba da al'amarin ya lalace. Me ya haifar da hakan? Ina mafita?
-
Taba Ka Lashe: 31.05.2023
06/06/2023 Duração: 29minShin ko kuna da masaniya kan wata al'ada da ake yi wa lakabi da "Tarkama"? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.
-
Taba Ka Lashe: 17.05.2023
23/05/2023 Duração: 09minShirin ya yi nazari kan wasu daga cikin al'adun Tubawa.
-
Taba Ka Lashe: 10.05.2023
16/05/2023 Duração: 09minMasarautar Kano ta nada sabbin hakimai a kokarinta na kyautata al'ada da riko da tsarin da magabata suka dora ta a kai. Ko ya ya ake nadin sarautar hakimci a kano? Ko ya ya masarautun arewacin Najeriya ke aron sarauta a tsakaninsu.?
-
Taba Ka Lashe: 03.05.2023
09/05/2023 Duração: 09minShirin ya yi nazari kan yadda ake gudanar da bukukuwa da ma hawan salla a jihar Katsina da ke Najeriya
-
MMT/ Kultur(05-04-23)Niger Ramadan Tashe - MP3-Stereo
11/04/2023 Duração: 09minTaba Ka Lashe: Tashe lokacin Azumi